iqna

IQNA

nahiyar turai
Masani Dan Kasar Faransa:
Paris (IQNA) Da yake magana game da halin da musulmin kasar ke ciki, masanin Faransa Francois Borga ya soki yadda gwamnatin kasar ke gudanar da ayyukanta, ya kuma bayyana cewa shugaban na Faransa ya hada baki da wasu sarakunan Larabawa domin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3489819    Ranar Watsawa : 2023/09/15

tehran (IQNA) Harris Jay, wani mawaki musulmi dan kasar Birtaniya da ke gudanar da aikin Umrah a kasar Saudiyya, ya saka wani hoton bidiyo nasa yana karatun Alkur'ani a masallacin Annabi a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3486647    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897    Ranar Watsawa : 2020/06/15

Musumin Faransa sun yi tir da kalaman batunci da ministan harkokin cikin kasar ya yi kan muslucni.
Lambar Labari: 3484214    Ranar Watsawa : 2019/11/02

Ma'aikatar kula da harkokin iyalai ta kasar Jamus ta sanar da cewa, tav ware wani kasafin kudi na musamman domin yaki da kyamar addinai a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3483140    Ranar Watsawa : 2018/11/20

Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar katolika Paparoma Francis ya jinjina wa shugaban mabiya mazhabar shi'a a nahiyar turai Ayatollah Ramedhani
Lambar Labari: 3482523    Ranar Watsawa : 2018/03/29

Bangaren kasa da kasa, John Scott mai gabatar da shirin fox and friend a tashar fox ya yi batunci da cin zarafi ga muslunci.
Lambar Labari: 3481418    Ranar Watsawa : 2017/04/18